Obtenez 3 mois à 0,99 $/mois

OFFRE D'UNE DURÉE LIMITÉE
Page de couverture de Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

Écouter gratuitement

Voir les détails du balado

À propos de cet audio

Send us a text

A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.


Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai a Najeriya da 'yan kasa ke cece-kuce a kai.

Ko wadanne irin Kalubale ne ke gaban sabon shugaban hukumar zabe ta kasa?


Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari akai.

Pas encore de commentaire