Obtenez 3 mois à 0,99 $/mois

OFFRE D'UNE DURÉE LIMITÉE
Page de couverture de Matsalar Kansar Mama Da Hanyoyin Magance Shi

Matsalar Kansar Mama Da Hanyoyin Magance Shi

Matsalar Kansar Mama Da Hanyoyin Magance Shi

Écouter gratuitement

Voir les détails du balado

À propos de cet audio

Send us a text

Cutar kansar mama na ɗaya daga cikin manyan cututtukan da ke addabar mata a Najeriya da ma duniya baki ɗaya.


An kiyasta cewa mata sama da dubu ɗari biyu na kamuwa da cutar a kowace shekara a Najeriya, yayin da miliyoyin mata a duniya ke fama da wannan cuta. Abin damuwa shi ne cewa yawancin lokuta ana gano cutar ne a kurarren lokaci, wanda hakan ke sa magani ya yi wahala kuma ya rage yiwuwar ceto rayuwar wanda ya kamu da shi.


Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kai.

Pas encore de commentaire