Page de couverture de Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

Auteur(s): DW
Écouter gratuitement

À propos de cet audio

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2025 DW Monde Philosophie Sciences sociales
Épisodes
  • Taba Ka Lashe: 02.07.2025
    Jul 8 2025
    Ko kun san tarin kalubalen da kwararrun ma'aikata ke sha kafin su samu takardar izinin shiga Jamus wato Visa, duk da cewa kasar na matukar bukatarsu? Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
    Voir plus Voir moins
    10 min
  • Taba Ka Lashe: 25.06.2025
    Jul 1 2025
    Ko kun san yadda Kabilar Tangale a jihar Gombe ke kare abincinsu na gargajiya? Shirin Taba Ka Lashe ya jiyo muku yadda suke yin abincin da ma adana shi.
    Voir plus Voir moins
    10 min
  • Taba Ka Lashe 10.06.2025
    Jun 10 2025
    Shirin ya duba rayuwar fitacciyar zabiya Mariama Rabiou mai waka da Hausa da Zabamanci da Allah ya yi wa cikawa a Gaya ta Nijar.
    Voir plus Voir moins
    10 min

Ce que les auditeurs disent de Taba Ka Lashe

Moyenne des évaluations de clients

Évaluations – Cliquez sur les onglets pour changer la source des évaluations.