Najeriya a Yau cover art

Najeriya a Yau

Written by: Muhammad Auwal Sulaiman Muslim Muhammad Yusuf Nana Khadija Ibrahim
  • Summary

  • Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.

    © 2024 Najeriya a Yau
    Show more Show less
Episodes
  • Yadda Aka Shekara 25 Ana Yi Wa Ɓangaren Shari’a Hawan Ƙawara
    May 31 2024

    Bangaren shari’a yana cikin ginshikai uku na mulkin dimokradiyya.

    A cikin shekara 25 da aka yi ana mulkin dimokradiyya ba tare da katsewa ba wannan bangare ya fuskanci kalubale da dama.

    Shirin Najeriya a Yau ya yi duba a kan wannan lamari.

    Show more Show less
    15 mins
  • Yadda Dawo Da Tsohon Taken Ƙasa Zai Mayar Da Najeriya Baya
    May 30 2024

    Dawo da tsohon taken Najeriya da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na shan yabo da suka.

    Mutane da dama dai na cewa a yanzu talakan Najeriya ba abin da yake bukata ba ke nan.

    Shirin Najeriya a Yau zai duba alfanun dawo da taken da muhimmancinsa a mizanin bukatun ’yan Najeriya.

    Show more Show less
    14 mins
  • Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtukan Da Suke Yaɗuwa Da Damina
    May 28 2024

    A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren.

    Bayanai sun nuna cewa a irin wannan lokaci Kwalara ko amai da gudawa da Maleriya da Thypoid da dai sauransu na cikin cututtukan da ke saurin yaduwa.

    Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan wasu daga cikin waɗannan cututtuka da matakan kauce musu.

    Show more Show less
    13 mins

What listeners say about Najeriya a Yau

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.