Page de couverture de Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa

Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa

Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa

Écouter gratuitement

Voir les détails du balado

À propos de cet audio

Send us a text

Mutane da dama basa sanin suna dauke da ciwon suga ballantana su san hanyoyin magance ta kafin tayi tsanani.


Sau da yawa ciwon sai ta kai wani matakin da zatayi wa mutum illa sannan yake sanin yana dauke da ita.


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan matakan da ciwon suga ke bi kafin tayi tsanani da kuma hanyoyin magance ta.

Pas encore de commentaire